Ghana za ta samu lamunin ne karkashin wani shirin bunkasa bayar da bashi domin bunkasa tattalin arzikinta da samar da ayyukan yi.
Manufar shirin dai shi ne farfado da dorewar bayar da bashi da inganta tattalin arziki da kuma cigaba.
Ghana za ta fara da karbar kimanin dala miliyan 114.8 daga cikin kudin nan ba da jimawa ba.ABNA